IQNA - Shawarar shugaban Amurka Donald Trump na karbe ikon zirin Gaza tare da korar Falasdinawa daga yankin ya janyo cece-ku-ce tsakanin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3492695 Ranar Watsawa : 2025/02/06
A yayin bikin Ranar Kimiyya ta Duniya;
Tehran (IQNA) An yi bikin 10 ga Nuwamba a matsayin "Ranar Kimiyya ta Duniya a Sabis na Zaman Lafiya da Ci Gaba"; Majalisar Dinkin Duniya da UNESCO ne suka sanya wa wannan buki suna domin jaddada muhimmancin rawar da kimiyya ke takawa a rayuwar yau da kullum da samar da ci gaba mai dorewa da zaman lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3488152 Ranar Watsawa : 2022/11/10
Tehran (IQNA) Tun daga shekara ta 2016, Majalisar Dinkin Duniya ta fara neman hanyoyin da za ta yi amfani da karfin kudi bisa addinin Musulunci don aiwatar da ayyukanta da daidaita hanyoyin hada-hadar kudi da manufofin ci gaba mai dorewa .
Lambar Labari: 3487586 Ranar Watsawa : 2022/07/24
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801 Ranar Watsawa : 2022/01/10